AUREN DAN DADDY


 Shi dai dan daddy dan gata ne, the dad suffered so he doesnt have to.
he has every thing at his disposal and kuma dan gayu ne.
dama be dadde da dawowa Nigeria ba soboda he just finished masters a london!! yana dawowa za'a bashi marsandi!!!  all his father's cars are at his disposal. in kika shiga garagin gidan uban se kin rude!!!!
He has his own apparent kusa da gida that is well furnished kamar gidan sabuwar amarya!!!
ke dai dan daddy yana cikin daula!!1
dan daddy be san babu ba kuma ba a wa dan daddy musu!!!
he has house helps at his disposal and cooks at his beck and call!!!

se abinda ranshi yake so za'a dafa!!!
to cap it all dan daddi shu'umin kyau gare shi ya iya daukan wanka!!! shadda na dukan shadda!!!
ga turanci!!! dan daddy se kin ringa yi kina ce wa  "pardon" wato ya kara maimaita wa don baki ji ba!!!
can ba a dade ba dan daddy, daddy ze bashi jarin milliyiyi ya fara business, kamar asiri dan ingaya muku business se ya mike!!!
(koda yake business se da funding)
dan daddy be san world traveller plus ba bare economy, daga first class se business class thats if he sisnt flying with his dad in a private jet!!!
Shi dan daddy baya bin yan mata su suke binshi!!!
se kwatsam ALLAH ya tarfa wa garin ki ruwa ku haddu da dan daddy a bikin wani dan daddyn (kisan they flock together)
yadda dan daddy ze yi approching din ki ma da gadara saboda shi ba baya bi se dai a bishi!!!
"can i see you out side "
ke dama kin san shi amma se ki basar kamar ba kisan waye ba!!!
ki je ku danyi 5 mins kuyi exchanging number!!!
washe gari wayar ki na hannun ki kina jiran tasmani!!!!
shiru dan daddy be kira ba duk ki shiga damuwa!!!
but trust our hausa girls ba class can se ta kira!!! to kina kira ajin ki ya tsinke!!
wait!!! in ya kamu ze kira!!!

Fast foward ace dan daddy komai yayi dede an fara maganar aure toh fa se dai kiyi hakuri dan kowace mace za ta ce budurwar shi ce. za'a gaya miki abubuwa iri iri. yan mata zasu tsane ki!!!
In aka zo gaisuwa se kinsan dan daddy ne!!! motoci se sun ba me gadin gidan ku tsoro!!!
if you are not lucky ma gidan ku ya kasa dauke motoci se an ari packing space din makota!!!
ranar kawo lefe kuwa in ba hartman ba toh brics,  a zo a zubar muku da boxes 50 ba matsalar su bane!!!

Ranar da aka je nuna wa yan gidan ku gidan da za'ayi maki jere, su sake baki!!!
gida palour 5 bedrooms 6 ,gida kamar gidan shugaban kasa, a saka baban ki lazimi!!!

Biki family din ango za su dau nauyin komai dan kar a ji kunya!!! in ba garin ku dya ba dama daukko amarya a private jet ne!!! (ko na baban sa ko na abokin babansa)

kuna isa gida ku tafi honey moon maldives!!!!
da ga nan ku biya dubai dan daddy ya dunkullo $20,000 ya ce kiyi shopping!! (kudin da ki taba rikewa ba)

Life is rosy life is perfect, suddenly Dan daddy gets bored!!!
shi ke nan kuma taki ta kare!!! ba fa abin da za kiyi ki birge shi!!!
ko fada za kuyi kina duba abin da za kice saboda kar ranshi ya bacci #shegu kudi
shi dama be dauki mace a bakin komai ba so wulakanci kala kala!!
toh ma bar wannan kinsan your husband belongs to daddy not you so a koyaushe daddy na iya kiran dan sa suyi tafiya kina gida baki a sake!!!

Ita uwar miji da ma you are at her beck and call se yadda tayi da ke!!! tsoron ta kike kamar ranki ze fita!!! kinfi tsoron iyayen shi fiye da naki!!!
In bakiyi wasa ba a hada ki da me aiki who reports your every move to your mother inlaw!!!
In kika fara haihuwa se yadda akayi da yaran. shi fa dan daddy stilll hasnt grown so iyayen shi would make the decisions.
ba ki da yancin kanki!!!
 If you are not lucky akwana a tashi se ki ga hotuna a instagram wata tasa hoton mijin ki kamin kice kobo george okoro ko BigH sun bugo musu arnakun hotuna na pre wedding!!!
 in kika tunkari dan daddy ya balbale ki da bala'i ya ce ki tafi gidan ku ya gaji!!!
 TOH
Kinji illar auren dan daddy!!!
kudi da dadi fa kowa ya sani amma kuma masu shi sun haddaci wulakanci!!!

 NOT ALL THAT GLITTERS IS GOLD!!!






5 comments

  1. Replies
    1. Gaskiya kam,Wannan dan daddy ne,ko wahala?

      Delete
  2. Ai duk wanda ya shiga jirgin kwadayi ya sauka atashar wulakanci. Dan daddy ko azaba

    ReplyDelete
  3. Layla!!!! Amma you promised to consider us non-hausas. Dan Allah, what is the article about?

    ReplyDelete

Hello guys to comment you would have to register with google. thank you