(NOT ACTUAL PERSON IN THE PICTURE)
Dear anty lalya
sannu da gulma but thank you for entertaining me in this dilemma state i am in. (I Dmed you and you said i should send my story)
Afew months ago i was on my way back to nigeria from london some how dan shirirta i over slept and i missed my flight.
dama ina da wani tsohon lufthansa ticket na bayar aka gyara min. i booked it two days after na yi missing wanccan so da wuri na isa airport din dan kara a kuma. in a isa bayan nayi checking in na haura duty free na siya wa baban mu turare and dan abin da ba a rasa ba.
na je zan biya kudi, i over heard some on speaking hausa. every time that happens i turn immediately and smile coz ina missing gida. na juya na ce mishi in a wuni. he answered and ya ci gaba da wayar sa. na ce wayyo dama ban gaishe shi ba.
na biya kudin kaya na na tafi na zauna daf da gate din departure.
se naji ance “ is this chair taking” i said no sure please sit down
lo and behold its that guy from the shop. he introduced him self as Ahmed (not true name) nace nice to meet you Ahmed.
he told me why he was in uk and i told him a little about me too.
aka kira bording muka shiga jirgi. he was in front of me so da ya mika wa hostess din card din shi na ga number business class, na ce wayyo mu ya ku bayi yan economy.
muna shiga kuwa ya samu wuri. ya ce min wanne sit kike na gaya mishi.