SAMARIN AREWA ROWAR TSIYA!!! (KE HAR DA MAZAN AUREN)



I got an email from a very concerned sister!!! abun na mata ciwo!!! saurari se ya niko gari from kano all the way to Abuja hannu Rabbana!!!
Ka zo ai maka karbar girma, wataran har da girki amma babu ungo!!!
See ita kyata dadi gare ta ko me kudi walahi kai mishi kyauta dadi ze ji bare budurwa mabukaciya!!!
wai ko katin waya dan ALLAH dan annabi ba ze hada ku ba!!! se aukin kishi!! da ya kira ki ya ji call waiting se ya fara cika yana batse wa!!! yana kananan muzurai!!!

toh saurayi ma za a iya cewa baki zama dolen shi ba!! ba hakin ki a kansi. toh me gida fa
ka ga na dage na dau wanka, na sai turare na fesa, na yi gyaran jiki, na ta kurban tsimi ina taunar gumba, na je na yi maka girki kuma dare na yi na zama Angela porn star na razana ka!!!
amma me gida ace bana maganin dubu ashirin!!! haba bawan ALLAH!!!
toh ni a ma biya ni kudin kayan matan da na sha!!! haba Alhaji shi ke nan ka ci bilis!!!
ni a gani na ya kamata mazajen mu su fara bamu salary!!! lol ai mazan ne basa bambaruwa.
wai se miji yayi tafiya turai, kina ta shela ai me gida gobe ze dawo, ai british airways ze hau!!! kina birga kina tinkaho!!! Alhaji ya dawo kita mirna!! yau ne gobe ne tsaraba shiru!!! ki ta jiran tsammani!!!
to wataran fa dan kunya mata se su shiga kasuwa su sai abu dan saving face, da an tabaye ta se ta ce walahi Abdul ne ya siyo da ya je london!!! (kai mata ma)

the worst one is miji se ya dauke ki kuyi tafiya, wai dan iskanci se ya hau business class ya kora ki economy dake da yara!!!,
kuje kasar da ba taku ba ya barki ba ko sisi!!! in kinyi sa'a ya hada ki da $100
kash!!!
gida da an tambaya se maman ki, with so much joy, ai tana london!!!
ke kuma kina london kina cikin bakin ciki!!!
Maza dan ALLAH ayi wa kai fada!!! a rika sake hannu!!! walahi zama mu fi sonku!!! ba kwadayi bane walahi
ita zuciya tana son me kyautata mata!!!
toh ALLAH dai ya sawaka!!!






1 comment

  1. Tabdi jam! Wannan fahimta taku ta aure ai sai a hankali shikenan kawai sai dai ayibta baku kudi babu wani plan na abunda za ayi da kudin sai da a nuna ma kawaye ina ma laifi kice wani important abu ne zakiyi da kudin ba show off ba.

    ReplyDelete

Hello guys to comment you would have to register with google. thank you