AUREN DAN MOMMY


Ina ta so na rubuta this for a long time so here it is.
it all started when some one DM'd me a certain video of a man , maman shi na yanke mishi gemu.
Shi dan mommy shagwababbe ne, #kayan haushi
duk abin da za ayi kaji ya ce let me talk to mommy.
oh tun daga first date za ki gane dan mommy.
first his mom would call ko da once ne. he would excuse him self and talk to her with familiarity kamar kawarshi (danja !)

she would call again this time around not to be disrespectful he might not pick, ze ce i will call her back.
Any way, relationship ze yi nisa har a zo ga kawo su gaisuwa da kayan lefe. if you are not lucky uwar ce da kanta zata  kira ki tana tambayar size din under wear!!!!

if you are the type of bride that would like miji ya bata kudi ta sai abide take so a sa alefe, forget it dan mommy would not allow!!!

toh ranar biki za kiga mommy da friends din mommy an rufo mata baya, ta zo tana wa dan ta manni!!!

she would pretend as if you are not there! can se a dan lika miki daya ko biyu hana gori!!! LOL

 Just pray daddy is alive so mommy might be busy some times, in ba haka ba kin shiga uku.
If mommy is a widow or divorcee you don earn kishiya be dat wo!!!

If your husband has no liver to fa gidan ku daya da mommy!!!
duk wulgawa da mijin ki ze yi se an kira shi!!
(kai i am already feeling for you!!!)
if she is calm ma da sauki. in bala'yar'iya ce kashin ki don dry!!!

Megida me za a dafa?
ki tambayi mommy.
sweetheart in a da biki,
kai mommy ta ce fitar ki ya soma yawa (oh wato gulmar ki suke da mommy)

Have you watched monster inlaw? (na JLO da jane fonder) ku nama dan ALLAH

Ran da kika gaji da rashin mitincin mommy ki dan mata rashin kunya, mommy ta wanke ki ta wanke mijin ki!!!

Can kuma in kin hadu da hastabibiya ta ce a daren se kin bar gidan. ko ni ko ita!!!
In ka cika dan halak ka sake ta!!!
Ka sake ta ko na daga maka nono!!!
In a cikin nan na dauke ka wata tara da kwana tara ka sake ta.
Your mumu husband would stand kikam not knowing what to do!!!!
In taga that isn't working se ta sama sa kuka ,
That would definitely get to him!!!
Ta dauko mishi takar da da biro ta ce mishi rubuta!!!!
"NI YARIMA NA SAKI ZIYA GALADIMA SAKI UKU" (sons of the caliphate)
But her it might be one saki!!!
But all the same drama kan drama!!!
Can ki koma gida

Shi dan mommy saboda tsoron mommy ya kasa ma kiran ki ya baki hakuri.
Dan mommy is the nicest dan ance if you want to know how a man would treat you, look at how he treats his mom.
Toh fa amma dan mommy ba liver. mommy in ta ajiye kara ba a ketarawa.

Dan mommy ze miki shagwaba (in touch with his famine side) amma fa mommy za ta ci gidan ku daga ke had dan nata!!!!










1 comment

Hello guys to comment you would have to register with google. thank you