10 YEAR OLD GAY BOY!!!! NO PLEASE NO!!!


CHILD SEX ABUSE AND BRUTALITY
ALLAH na tuba how do we stop this manace in our society. haka wahali wata take fada,
she lives in kano (in the city) zata yar da abu ta windo, me zata gani, yara ne yan shekara basu fi 5 ba daya ya yi bending daya kuma na kanshi!!!!! shekara 5 fa!!! ni layla na shiga uku. walahi jikina ya fara rawa.

so back to the case, this boy is just 10 yrs wai amma an bude mishi ido.
Please what would a person do if he is faced with this kind of dilema!!!
Dan yaran zamani se a hankali,kuma  we the parents are always hustling muna barin yara da masu aiki da uncles that are worse than the devil!!! Dan ALLAH mu rika sa ido akan yaran mu
what i do
- i talk to my kids duk wanda ya taba muku bombom tell mommy.
-iany time nake wa yaro tsarki se na duba!!! is it extra wide( ah its not funny wo)
-i tell them about sexual abuse da ka kai shekar 5 so that they know
ALLAH dai ya kare mana zuriya 



 see picture of what the dad did
THE FATHER SODOMIZED HIM WITH BOILING RING
Wannan mataki da ya dauka yayi tsauri gaskiya. Ai at 10 he is still a child thus child? sexual abuse. this child doesnt know any better. YA RABB  this post makes me so upset!!!

coiled from linda ikeji

No comments

Hello guys to comment you would have to register with google. thank you