MASSOYI KA SHA ZAMAN KA

Walahi ina ji ina gani bazan ketara wannan siradin ba!!!
shi dai na miji ba dan goyo bane. kai mishi rana yai maka dare!!!
duk maccen da kira na miji uba za ta mutu marainiy.
so before i got married i will sumersault and land but yanzu massoyi ya sha zaman sa zaskiya.
toh zan iya kudumbala na afka wa wannan gona ta kada ina isa na ganshi da wata!!!
nayi comitting double homicide!!! kunga ai gwara nayi zama na!!!!
I DONT WANNA BE A MURDERER(singing in Rihanna's voice) 

No comments

Hello guys to comment you would have to register with google. thank you