LISTEN UP LADIES BY DIDAL


 
 Dear Northern Hibiscus i saw a post of yours today and i was impressed i wish you cud post more of those kinda posts and i decided that i wanted to seize this opportunity to get to your humble followers through you in the hope of making a change even if its just changing one person. I have received alot of complains from people saying Maza sun yaudaresu sunyi unislamic Abubuwa dasu and then sun gudu sun barsu. Dear YAN MATAN ZAMANI who told you dressed like that you would attract a good, God fearing MAN.
Kin matse gaba kin matse baya kamar ace ket kayanki su barke,kin nada gammo a ka kamar me tallan gurasa wai ke Acuci maza,kin sha sun glasses saikace kudan zuma,kinyi bleaching fuskarki fara tas hannunki bakikkirin kamar yar  wanke wanke you be leopard ne or zebra or chameleon which one?? kin dauki wani kyalle kin yada a kanki wai mayafi,kina tafe kina kada jiki kamar zaki hau bori dama yana ganinki ai cewa zeyi ga nama. Kinga laifinsa?? Ai sai ya shirya kwasar rabonsa shima ya kara gaba. Sai yazo yace yana sanki ya nuna miki naira ga yan matan zamani da kwadayi,ya rikirkita ki da kalamun karya kece siyan shawarma,kece eating out,kece cinema,kece baby zanci yahuza,ku dauki hoto cen ku dauki hoton nan kune ma Instagram #withbae, kallon movie daga nan duk a tattabeki sai kice yazo ya gaida iyaye sai ya kawo kudin aure 100k daga nan sai ya fara ce miki shi baze iya jira ba ayi aure tsabar so. Who told you that is love how dumb can you be?? Sai ki Amince ai Aika aika sai ya gudu daga nan bazaki kara ganinsa ba baze kara daga wayarki ba sai kuma kice ya yaudareki kinde yaudari kanki wallahi ki duba da kyau ki gani shi a ganinsa ya biya 500k kudin kwana daya he has nothing to loose ke kuma you have lost everything bit of dignity you have,kuma wannan abu babu wanda a duniya ya isa ya maidashi yadda yake ba dinki ya nijar ba ko dinki yan china kikayi,kuma sai ya gayawa kowa he took your pride,which is far more expensive than 500k, daga nan sai ya turo abokai kowa ya dinga zuwa yana kwasar rabonsa,ke kin zata kece mai wayo kina ta tatsar kudinsu daga me saka miki credit,sai driver,sai me siya miki anko,sai me baki kudin kashewa namijin yanzu ai baya kyauta banza kafin kice meye wannan an gama dake kin zama tsohuwa kin fita daga hayyacinki kin zama kamar slippers that is when ur eyes will open ki fara da na sani its too late to cry when the head is cut ki fara zagin maza kice wai su mayaudara ne ke kuma ME SUNANKI KENAN?? Empty vessel ko?? Seriously how dumb can you possibly be? Abun nan anyiwa kawarki,an yiwa kanwarki,an yiwa yarki anyiwa cousin dinki,kinji labari a social media is your head full of Ijebu gari?? Do you really need to be told to be vigilant?? So stop saying Men are deceivers because you are deceiving yourself. Duk wanda yace yana sonki yazo kofar gidanku da yamma ku jera kujeru ido na ganin ido kuyi zance 30- an hour ya isa, ko ki shiga dashi parlor ki cewa ladi me aikinku ta dinga wuce dan yasan da motsin mutum, idan yace muje outing kice toh zan tambayi baba idan ya yarda sai muje,idan ya ce zakici shawarma kice eh ya kawo miki gida,idan yace kuje kallo kice la daman yaya yace yanaso ya kalli movie din shima kazo sai muje dashi idan yaudara yazo to zaki nemeshi ki rasa,idan kuma aure yazo toh daga nan zece shi ya samu mata,idan ya miki batsa kiyi masa nasihar da ze kwana be rintsa ba trust me he will always remember that. DanAllah ku kame kanku ko masifa ta rage yawa a duniya. A kuma dena cewa maza mayaudara ne saboda duk abinda akayi da yardarki ne idan raping dinki akayi ma most of the time kebewa kikayi da saurayin idan baki kebe dashi ba baze biyoki gidanku yayi raping dinki ba. Saide kuma akwai tsautsayi Allah ya karemu dashi. YAN MATAN ZAMANI AI HATTARA PLEASE!!

No comments

Hello guys to comment you would have to register with google. thank you